Messi Zai Ci Gaba Da Zama A Barcelona

Yanzu Makomar Lionel Messi a kungiyar kwallo ta FC Barcelona ta zama a fili bayan nadin da akayi wa Ronald Koeman a matsayin kocin Barcelona, wanda a baya dan wasan mai shekaru 33 baya jin dadin zamanasa a Nou Camp saboda wasu matsaloli, sannan kuma Manchester City ma na sha’awar sa.

A wani bangare kuma rahotanni sunnuna cewa Jose Mourinho na sha’awar dawo da Gareth Bale na Tottenham, yayin da dan wasan ya dade yana rikici tsakaninsa da kocin Real Madrid Zinedine Zidane na wani lokaci a yanzu.

Ita kuma Chelsea na da burin siyan manyan ‘yan wasa, ana tsammanin za su amince da yarjejeniyar da za su sayi dan wasan Bayer Leverkusen Kai Havertz kafin karshen

Leave a comment