LABARAI CIKIN HOTUNA: Yadda Shugaba Buhari Yake Gudanar Da Aikin Umrah Jiya A Makka

A Jiya ne shugaban kasa Muhamadu Buhari Ya fara Gudanar da Aikin Umrah a Makka dake kasar Saudi Arabiya.

Buhari Wanda ya tafi da uwargidansa Aisha Buhari da wasu manyan jami’an gwamnatin Nijeriya.

Daga Shehu Yahaya.

Leave a comment