COVID-19: Nijeriya Ta Sake Samun Sabbin Mutane 555 Da Suka Kamu,Adadin Da Ya Kai 40,000

Cibiyar dakile cutuka ta Nijeriya (NCDC) ta tabbatr da sabbin mutane 555 suka kamu da COVID-19 a kasar.

Da wannan sabbin mutanen da suka kamu da COVID-19 ga baki daya a kasar ya kai 40,532.

A cewar cibiyar NCDC, “A ranar 26th ga watan Yuli 2020, an samu mutum 555 da suka kamu kuma mutum 2 suka mutu a Nijeriya.

Lagos-156
Kano-65
Ogun-57
Plateau-54
Oyo-53
Benue-43
FCT-30
Ondo-18
Kaduna-16
Akwa Ibom-13
Gombe-13
Rivers-12
Ekiti-9
Osun-8
Cross River-3
Borno-2
Edo-2
Bayelsa-1

Leave a comment