Covid-19 : Nijeriya Ta Samu Sabbin Mutane 298 Da Suka Harbu Da Cutar

Nijeriya ta samu sabbin mutane 298 da suka Harbu da cutar Korona.

Wannan ya kawo jimlar wadanda aka tabbatar a kasar zuwa 49,068.

Mutane 36,497 suka warke sannan akwai mutane 975 da suka mutu.

Cibiyar Kula da Cututtuka ta Kasa ta sanar da sabbin mutane 108 a Kaduna, 49 a Legas, 47 a Ogun 18.

Sauran su ne; Osun-17 Babban Birnin Tarayya-15 Ondo-14 Edo-8 Oyo-6 Akwa Ibom-4 Kuro Riba-4 Borno-3 Ekiti-2 Bauchi-1 Kano-1 Ribas-1.

Leave a comment