Wani Magidanci Ya Maka Matarsa A Kotu  Saboda Tana Haifa Masa Yara Da Yawa

Tsugunne bata kareba ,Wata kotun kananan laifuka a Legas ta yanke wani auren da ya shekara tara da kullawa bisa, karar da mai gidan matar Mr Michael Ayinde, mai shekaru 39, da haihuwa ya maka matarsa Glory kara bisa kalubalantarta da haihuwar yaya shida cikin shekarunsu na aure 9 kacal.

“Ya shugabana matata na son kashe ni da yawan yaya , cikin shekaru 9 ta haifar man yaya 6 kamar bera” inji mijin a gaban kotun

Ya kara da cewa tun lokacin da ta haifi yaya 4 ya umurce ta da su yi tsarin kayyade iyalai, amma ta bijire, bayan tun farko na gaya mata cewa yaya 2 kawai nake so mu haifa a rayuwa saboda takaita dawainiya, kuma ta yarda, amma ta bijirewa alkawarinmu sai zubo man yaya take kamar bera. Ya kuma ce matar ba ta wanke masa kaya da kayan yaran nasu 

Leave a comment