RAGE CUNKOSO : Gwamnati Katsina Zata ‘Yanta Fursunoni 116

A kokarin ganin an rage cunkoso a gidan yarin jihar Katsina, Gwamnatin jihar ta bayyana kudurin ta na fitar da fursunoni 116 dake a cikin gidajen yarin jihar domin rage cinkoso, kama
Gwamna Masari na jihar Katsina shi ne ya bayyana haka kwamitin fadar shugaban kasa na gyara da yadda za a ra
Gwamnan ya shiadawa kwamitin cewa gwamnatin jihar n an rarrabe tsakanin masu manyan laifuka dake fuskantar shari’a da kuma wa
Masari ya kuma sha alwashin cewa ayyukan ta’addanci a jihar Katsina ya ragu matuka ainun.

Leave a comment