Shugaba Buhari Ya Kara Karbar Rantsuwa Karo Na Biyu

Shugaban kasa Muhammadu Bahari da maitakinsa Yemi Osibanjo sun karbi rantsaruwar kama aiki a matsayin shugaban kasa da mataiki a karo na biyu bayan da wa’adin su na zagon farko ya kare a ranar 29 ga watan Mayun 2019.

Shugaban Buhari Wanda ya lashe zabensa da akayi a watan fabrairun wannan shekara, Wanda hakan ya bashi damar Kara darewa kan karagar shugabancin kasar nan karo na biyu.

Shugaban kasa Muhammadu Bahari dai ya fara mulki tun shekarar 2015 da mataimakinsa Yemi Osibanjo duk an kuma rantsar dasu tare

Leave a comment