Gwamna Bala Ya Maidawa Sarkin Misau Rawaninsa

Gwamna jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ya mayar da Mai Marta Sarkin Misau kan mukaminsa na Sarki biyo bayan dakatar da shi da aka yi akan rikicin Fulani da manoma a yankin na Misau.

Dawo da Sarkin kan karagar ta sa ya biyo bayan tabbatar da cewa Sarkin ba shi da hnanu akan rikicin da ya faru da kwamitin bincike suka yi.

Leave a comment