Bikin Cikar Jami’ar Ahmadu Bello Zariya Shekara 60: An Jinjinawa Tsoffin Shugabannin Ta

Daga Idrs Umar,Zariya

Muna tafe da sunayen shuwagabanin Jami’ar ta Ahmadu Bello Zariya su 15 har da wasu daga cikin hotunansu da gine-gine masu muhimmanci dake harabar jami’ar tun daga 1962 zuwa- 2022 don masu karatummu

1.Farfesa Norman Alexander 1961–1966.

2. Farfesa Ishaya Audu, 1966–1975.

3. Farfesa Iya Abubakar, 1975–1978.

4. Farfesa Oladipo Akikugbe, 1978–1979.

5. Farfesa Ango Abdullahi, 1979–1986.

6. Farfesa Adamu N. Muhammad, 1986–1991.

7.Farfesa Daniel Saror, 1991–1995.

8. Manjo janar Mamman Kontagora, 1995–1998.

9. Farfesa Abdullahi Mahadi, 1999–2004.

10. Farfesa Shehu Usman Abdullahi, 2004–2009.

11.Farfesa Jarlath Udoudo Umoh, 2009–2009.

12.Farfesa Aliyu Mohammed, 2009–2010.

13. Farfesa Abdullahi Mustapha, 2010–2015.

14. Farfesa Ibrahim Garba, 2015–2020.

15. Farfesa Kabir Bala, 2020 .

Tuni jama’ar duniya ke mika sakon jinjina akan gudumarar da tsofin shugabannin suka bayar ga Jami’ar ciki masu jinjinar akwai shugaban kamfanin IDONMIKIYA Newspaper Alhahi Mansr Aliyu

 

Alhaji mansur Aliyu yayi rokon Allah ci gaba da kawowa jami’ar shugabanni masu kishi kamar na lokutan baya tare da yiwa Nijeriya fatan Allah ya zaba mata shugan mai kishin da kishin al’umarta baki daya.

Leave a comment