Bikin Al’adun Machina Ya Kawo Zaman Lafiya  A Jihar Yobe                              … Sakataran Sarki

An bayyana bikin al’adun gargajiya na masarautar machina a jihar Yobe, a matsiyin tubalin Samar da zaman Lafiya da hadin kan al’umma baki daya.

Sakataran masarautar machina Alhaji Mohammed Bukar, ya bayyana cewa bikin yana kawo zaman Lafiya a tsikanin Al’ummomi daban-daban, hasalima, yana kara dankon zumunta a tsakanin sarakunan gargajiya.

Sarakuna daga jihohi daban-daban a Nijeriya da kuma kasar Nijer duk halarci taron bana, haka suma mawaka da ‘yan kokuwa daga sassa daban-daban sun halarci taron 

 

Leave a comment