An Tsinci Gawar Sakataren APC Na Dutsin-ma  A Mace

Rahotanni daga jihar  Katsina  sun ruwaito cewa an tsinci gawar sakataran jam’iyyar APC na karamar hukumar Dutsin-ma alhaji  Idris Bature  a mace .

Kwamishinan yan sandan jihar Katsina  Besen Gwana shi ne ya tabbatar da haka ga manema labarai.

Duk da dai bai yi wani karin haske a kan yadda mutun ba.

Kwamishinan yan sandan ya kuma bayyana cewa Bala Idirs, wanda ake wa lakabi da Ubangaja ,bisa zarginsa da hannu wajen mutuwar mamacin

Kwamishinan ya ce wanda ake zargin Ubangaja mai shekaru 53 wanda suke unguwa daya da mamacin, a ranar 19/11/2017 da misalin karfe 20:30 ya nemi shi mamacin da ya raka shi zuwa kauyen Kuki dake cikin karamar hukumar Dutsin-ma, an ji masa raunuka a jikinsa.

Leave a comment