Wakilin Gidan Rediyon RFI Aminu Manu Ya Rasu

Allah Yayiwa wakilin Sashin hausa ba gidan Radiyon Faransa dake Abuja, Aminu Ahmad Manu, a birnin tarayya AbujaAminu Manu ya zama wakili na RFI a Plateau da Nasarawa, kafin daga bisani ya koma Abuja, inda ya ke aiko da rahotanni daga Majalisar dokokin Nijeriya da Hukumar Zabe da kuma Shelkwatar Rundunar Sojin kasar.Marigayin ya kwashe shekaru 12 yana aiki da RFI Hausa wanda ya zama anyi babban rashin zakakurin ma’aikaci.Da fatan Allah Ya gafarta masa.

Leave a comment