KAROTA Ta Cafke Kwantena Dauke Da Barasa A Kano

Hukumar Karota ta jihar Kano karkashin jagorancin shugaban Hukumar Hon.Dr. Bappah Babbba ‘Dan Agundi, tayi Nasarar chafke wata katuwar mota kirar Kwantena makare da giya a Cikinta.

Hukumar ta KAROTA tayi Nasarar chafke motar ne A Daren jiya lahadi Bayan wata doguwar gwagwa da jami’an suka Sha da masu motar giya, kafin suyi Nasarar kawota ta zuwa Hedikwatar Hukumar dake Sani Marshall Road.

Da yake jawabi a mamadin Shugaban Hukumar Karota Matemakin na musamman Ga Gwamnan Kano, Kan Karota Hon Nasiru Zico, yace” za’a mika Wannan motar ne zuwa Hannun Hukumar Hisbah ta jihar Kano,

Leave a comment