Kamfanin NOCACO Ta Gina Rijiyar Burtsatsai


Al”ummar Unguwar makama sunsami rijiyar burtsatsai  kyautaShugaban al ‘umma mazuna yankin unguwan makama 

Mista sarki yayabawa kokarin da kamfanin nocaco yakeyi na yin rijiyoyin burtsatse da daukar matasan yankin aiki domin saukakawa jama’a irin matsanancin halin da akanshiga na rashin ruwa da rashin aikinyi.

Mista sarki yabayyana hakane a yayin zantawarsa da manema labarai a kaduna cewa idan anasamun irin wannan gudummawa daga kamfanoni masu zaman kansu za ,a ragewa gwamnati nauyin da kekanta.

Anasa jawabin shugaban kamfanin Adamu Muhammed nocaco ya jinjinawa al’ummar mazauna yankin sabo da kullawa dasuke bawa rijiyoyin burtsarsan da aka sama masu a yankunan,yakara dacewa gwamnatin jihar kaduna karkashin jagorancin malam nasiru ahmmed 

El rufai yana kokarin ganincewa ankawar da zaman banza ga matasa ta hanyar samamasu ayukanyi domin suzama abin alfahari a cikin al ‘Umma.

Akarshe Adamu yayi kiraga al’ummar jihar kaduna dasu goyawa Gwamnan baya domin cinribar demokuradiya.

Leave a comment