Yadda Kamfanin Happy Home Universal Rice Resources Ya Ke Samar Da  Ingattaciyar Shinkafar Gida A Nijeriya 

Daga Shehu Yahaya

Kamfanin Happy Home Universal Rice Resources Limited dake  Jihar Kano shine kamfani na farko A Arewacin Nijeriya da yake samar da ingattaciyar shinkafar SULLTAN, RICE BERRY da HAPPY HOME wadanda aka bayyana su a matsayin mafi kyawun   shinkafa mai hatsi a fadin Nijeriya.

An bayyana cewa Tushen shinkafar da babu duwatsu , Ba su da kitse kuma suna da yawan sinadirai, gami da calcium da magnesium.

A ta bakin Shugaban Kamfanin na Happy Home Universal Rice Resources Limited Alhaji Nura Mai Turare yace ga samu son hulda da kamfanin wajen sayen shinkafar SULLTAN, HAPPY HOME DA RICE BERRY suna iya tuntubar kamfanin  a  KWANAR LARABA KAN TITIN HADEJIA DAKE KARAMAR HUKUMAR GEZAWA A JIHAR KANO Ko Kuma  AKAN WADANNAN LAMBOBIN KAMAR HAKA ; 08099990842 da  08068328563 ; Sultanriceintnig@gmail.com

Hakanan, suna taimakawa wajen tallafawa lafiyar zuciya. Suna  da kyawawan arha wanda yanayin kasuwa ke tabbatar da farashinsu haka kuma ana iya samun su a kasuwannin da suke fadin kasar nan baki daya. Wannan ya sa ya zama zaɓi ga gidaje da yawa a Nijeriya. 

 Kamfanin  Happy Home Universal Rice Resources Limited  ya shahara wajen  sarrafa Shinkafar gida wacce ta Kere ta waje akan inganci da kyau wanda  kuma babu sitaci da ya wuce kima ba.

Wadannan  shinkafa samfurin  SULLTAN, HAPPY HOME da RICE BERRY na musamman ne kuma sun sami karɓuwa sosai a cikin shekaru da yawa a fadin kasar nan baki daya. 

A shagulgulan zamantakewa irin na aure, shinkafa  tare da miya iri-iri ne na musamman da mutane ke sa ran ci.

Hasalima Wasu gidajen cin abinci na alfarma a fadin kasar nan duk suna amfani da shinkafar da kamfanin  Happy Home Universal Rice Resources Limited Suke samarwa. 

Hakanan, kuna iya siyan ɗanyen Shinkafar SULLTAN, HAPPY HOME da  RICE BERRY a kowacce kasuwa na cikin gida a cikin ƙasar nan. 

Shinkafa suna  da  ma’adanai da bitamin Hakanan, suna da daɗi, kuma tabbas kuna son samun shi akan jadawalin abincin gidan ku.

Leave a comment